News
A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ...
‘Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin jin dadi, yayin da fatansu na samun sa’ida idan matatar mai ta Dangote ta fara sayar da man fetur a kasar, ya ke neman gushewa; Kungiyar likitocin koda a ...
Fabrairu 22, 2025 LAFIYARMU: Cututtukan zuciya su ne suka yi sanadin akalla kashi 32 cikin dari na mace-mace a fadin duniya a shekarar 2019 - Hukumar WHO ...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a Najeriya (EYN). Limaman da al’amarin ya rutsa dasu sun hada da babban limamin ...
A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne tare da Dr. Lawali Bello Yahaya likitan dabbobi a Najeriya akan yadda ake amfani da magunguna nau'in Antibiotics da kuma yadda hakan yake shafar mutane.
Mataimakan ‘yan takarar shugaban kasa, Tim Walz na jam’iyyar Democrat da kuma JD Vance na Republican sun fafata a muhawarar su ta farko wacce kuma ita ce kadai da za su yi kafin zaben shugaban kasa a ...
washington dc — Rundunar sojin Najeriya dake aikin wanzar da zaman lafiya mai taken “Fansar Yamma” tace dakarunta na hadin gwiwa sun yi nasarar gudanar da rangadin yaki a martanin da suka mayar ga ...
Masu aikin ceto a hatsarin Jirgin Ruwa da ya faru a kauyen Kali na Karamar Hukumar Gummi a Jihar Zamfara, sun tabbatar da tsamo gawarwakin guda tara na mutanen da hatsarin Jirgin ruwa ya rutsa da su a ...
Jami’in hulda da jama’a na reshen jihar Jigawa na hukumar kashe gobara ta tarayya, Aliyu M.A, ne ya tabbatarwa manema labarai da afkuwar lamarin a yau Laraba, 13 ga watan Nuwambar da muke ciki.
A shirin Nakasa na wannan makon taron Nakasassu da ya gudana a farkon watan Fabrairun 2025 a Abuja ya gano yadda matsalolin shugabanci ke shafar harkoki da rayuwar masu bukata na musamman a Najeriya.
Kasar Qatar ta dakatar da tattaunawar tsagaita bude wuta tsakanin Isra'ila da Hamas saboda abin da ta kira, rashin mayar da hankali daga bangarorin da ke fada da juna. A halin da ake ciki kuma, ...
Babban jami'in diflomasiyyar Amurka, Marco Rubio, na ci gaba da fadi tashin cimma burin samun zaman lafiya mai dorewa a Ukraine da Gabas Ta Tsakiya Washington, D.C. — Sakataren Harkokin Wajen Amurka, ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results