资讯

Amurka ta sanar da shirinta na fifita fararen fata ƴan asalin Afrika ta kudu a shirin baiwa ƴan gudun hijira mafaka da zata fara a ƙarƙashin gwamnatin Donald Trump.
Ma'aikatar harkokin wajen Faransa, ta bayyana cewa tana tattaunawa da gwamnatin sojin Mali kan kame wani Bafaranshe da ake zargi da yin aiki da jami'an leken asiri domin tayar da zaune tsaye a ...