资讯
A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ...
WASHINGTON D.C. — Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon ya duba batun ficewar tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasiru El-rufa'i daga jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya zuwa jam'iyyar SDP.
Shirin shi ne kashi na biyu a wannan makon inda ya duba yadda ake samun sabanin da ke kai ga cin zarafi a zamantakewar aure.
Shirin fim mai taken “No Other Land,” labarin ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa da ke fafutukar kare al’ummomin su daga yunkurin rushe su da sojoji Isira’ila ke yi, ya lashe kyautar Oscar ta fitaccen ...
A shirin Nakasa na wannan makon taron Nakasassu da ya gudana a farkon watan Fabrairun 2025 a Abuja ya gano yadda matsalolin shugabanci ke shafar harkoki da rayuwar masu bukata na musamman a Najeriya.
Babban jami'in diflomasiyyar Amurka, Marco Rubio, na ci gaba da fadi tashin cimma burin samun zaman lafiya mai dorewa a Ukraine da Gabas Ta Tsakiya Washington, D.C. — Sakataren Harkokin Wajen Amurka, ...
A shirin Nakasa na wannan makon mun ci gaba da hira da wani mai bukata ta musamman da ke aikin jarida a jihar Kogin Najeriya, da jin bayanin yadda yake gudanar da aikin tattaro labarai. Saurari ...
Washington, DC. — A saurari sautin shirin tare da Sarfilu Hashim Gumel: ...
Trump yayi alkawarin sassautawa kamfanonin duniya haraji har idan suka amince su zo su sarrafa hajojin su a Amurka ko kuma su biya haraji mai yawa wajen shigo da kayakin da suka sarrafa a wasu kasashe ...
Hukumar dake kula da al’amuran yanayi ta kasa a Amurka, ta yi gargadin cewa za a sake fuskantar gobarar daji mafi muni a kudancin California, tare da ayyana karancin danshi da sake bayyanar iska mai ...
Masana kimiyyar siyasa da ‘yan diflomasiyya a Afirka na sharhi kan dawowar shugaba Donald Trump kan karagar mulki. Wannan ya zama mai muhimmanci don doguwar huldar diflomasiyya da ke tsakanin Afirka ...
Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, ko suke faruwa a kusa da ...
一些您可能无法访问的结果已被隐去。
显示无法访问的结果